Don ilimantarwa da Nishadantarwa
Wannan shafine da Abubakar A Gwanki da Bashir A Sani Gwanki suka bude shi domin Ilimantarwa da Nishadantarwa. Muna maraba da dukkannin gyara, tambaya ko tsokaci ko Shawara. MUNGODE!
Maigudanarwa Abubakar A Gwanki, Kwararre ne a shafukan yanar gizo, masanin kwamfuta, marubuci, manazarci.
Yana aikin gudanarwa a wannan shafin, yayi karatu a Aminu Kano College of Education Kano. Sananne a shafukan sada zumunta, mai sha'awar bunkasa harshen Hausa